Yadda Ake Gane Soyayyar Gaskiya

A yau mutane da dama suna fuskantar kalubale wajen bambance tsakanin soyayyar gaskiya da soyayyar karya. Wani zai iya nuna so da kulawa amma zuciyarsa cike take da wata manufa. A wannan rubutu, zamu tattauna alamomin da ke nuna soyayya ta gaskiya, da yadda zaka/raki gane wanda ke son ka/ki da gaske. 1. Kulawa da […]